AI Faceless Content – Complete Course Lessons
AI Faceless Content Masterclass
AI Faceless Content Course
Barka da zuwa cikin course ɗinka. A nan za ka samu dukkan darussan rubutu da kuma darussan bidiyo da aka tsara maka mataki-mataki domin ka fahimci yadda aikin AI Faceless Content yake.
📄
8 Article Lessons
🎥
6 Video Lessons
🚀
14 Total Lessons
👋 Barka da zuwa Course ɗin!
Wannan shafin an tsara shi ne domin ɗaliban da suka samu damar shiga wannan course. Za ka iya fara daga Darasi na 1 sannan ka bi darussan a jere.
Wasu darussan suna cikin rubutu, yayin da wasu suke cikin bidiyo. Ka tabbata ka karanta darussan rubutu kuma ka kalli bidiyoyin domin samun cikakken fahimtar abin da ake koyarwa.
📄
Article Lessons — Darussan Rubutu
📄 Article Lesson
Menene AI Faceless Content?
📖 Karanta Darasi
01
📄 Article Lesson
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Kiyaye Idan Kana Aikin AI Faceless Content
📖 Karanta Darasi
02
📄 Article Lesson
Yadda Ake Samun Audience Na Tier-1 Countries
📖 Karanta Darasi
03
📄 Article Lesson
Menene YouTube Automation, Facebook Automation, TikTok Automation da Instagram Automation?
📖 Karanta Darasi
04
📄 Article Lesson
Menene Viral Niche da Evergreen Niche?
📖 Karanta Darasi
05
📄 Article Lesson
Adadin Bidiyon Da Ya Kamata Kana Dorawa A Rana
📖 Karanta Darasi
06
📄 Article Lesson
Lokutan Da Ya Kamata Kana Dorawa Bidiyo
📖 Karanta Darasi
07
📄 Article Lesson
Applications Da Za A Yi Amfani Da Su Domin Ƙirƙirar Bidiyoyi
📖 Karanta Darasi
08
📄 Article Lesson
Yadda Ake Samun Monetization Da Irin Ayyukan AI
📖 Karanta Darasi
💡 Shawara: Ka fara daga Darasi na 1 ka bi su a jere. Kada ka yi saurin tsallake darasi, domin wasu daga cikin abubuwan da za ka koya daga baya suna dogara ne da fahimtar darussan da suka gabata.
🎥
Video Lessons — Darussan Bidiyo
🎥 Video Lesson
Yadda Zaka Zaɓi Sunan Page Wanda Ya Dace Da Aikin Faceless
▶️ Kalli Bidiyo
01
🎥 Video Lesson
Zabar Sunan Channel Da Yadda Ake Buɗewa
▶️ Kalli Bidiyo
02
🎥 Video Lesson
Application Da Ake Amfani Da Su Wajen Samar Da Bidiyo
▶️ Kalli Bidiyo
03
🎥 Video Lesson
Yadda Ake Dora Bidiyo A Facebook Page
▶️ Kalli Bidiyo
04
🎥 Video Lesson
Yadda Za Ku Yi Blocking Na Ƙasashen Da Ba Ku So Su Ga Bidiyon Ku A Facebook
▶️ Kalli Bidiyo
07
📁 Video Lesson
Yadda Zaka Samu Viral Niches
▶️ Buɗe Darasi
06
Yadda Zaka Kirkiri Video Mai 15Sec A kyauta
▶️ Kalli Bidiyo
Yadda Ake Samun Prompt Na Kowane Irin Ai Video
▶️ Kalli Bidiyo
⚠️ Muhimmin Bayani: Wannan course ɗin yana ɗauke da bayanai na rubutu da bidiyo. Wasu daga cikin bidiyoyin suna koyar da abubuwan da suka shafi darussan rubutu, saboda haka yana da kyau ka yi amfani da ɓangarorin biyu tare domin samun cikakken fahimta.
🏆
Ka Shirya Don Fara Aikin?
Ka bi darussan ɗaya bayan ɗaya, ka yi amfani da abin da ka koya, sannan ka ci gaba da gwadawa. Ka tuna cewa ƙwarewa tana zuwa ne ta hanyar yin aiki akai-akai. 🚀 Ka fara da Darasi na 1, sannan ka ci gaba a hankali har zuwa ƙarshe.
© AI Prompting Store — AI Faceless Content Course